Hattara Maza yankasuwa kada kuyarda da kowacce costumer ko Wata bakuwar budurwa kunganta yar kidnapping CE ta yaudareshi amatsayinta na costumer mansa takaishi kwanar jaba dake birget sunyi kidnapping NASA sunsacemar mota harda wani dan kasuwar kwari acikin gidan karshe ta shakeshi shidan kasuwar kwarin hardashi akai kidnapping din dan kasuwar Beirut road gasu Allah duk Allah yatona asirinsu Anga mortar a Zamfara macen yar kidnapping CE mijinta ankasheshi shima a harkar babanta ma haka wanta ma aikinsa kenan dan haka kukula da mata costumer dama Maza customer duk kuma YAN zamfarane kuma dan kano guda daya
0 Comments