Barkanmu da WARHAKA a yau mun zo maku da labari Mai kyau a yau
Labari ne akan maryam Waziri wace aka Fi sanin ta da laila. Jaruma ce a masanahatar kannywood, Laila yariya ce wace Bata fi shaikara ashirin da ankai ba. Maryam Waziri Bata Dade da SHIGAN masanahatar kannywood ba. Shaikaru biyu Koh uku da Suka gabata ta Fara film Amma ba a Sanda itaba sosai sai shaikaran da tagabata ne akan santa a film Mai suna labarina
0 Comments