(يَا أَيُّهَا النَّاسُ إِنَّا خَلَقْنَاكُمْ مِنْ ذَكَرٍ وَأُنْثَىٰ وَجَعَلْنَاكُمْ شُعُوبًا وَقَبَائِلَ لِتَعَارَفُوا ۚ إِنَّ أَكْرَمَكُمْ عِنْدَ اللَّهِ أَتْقَاكُمْ ۚ إِنَّ اللَّهَ عَلِيمٌ خَبِيرٌ)
[Surat Al-Hujurat 13]
Haka Allah Ta'ala ya ce musulmai yan uwa juna ne ba tare da dubi zuwa ga kabila ba.
(وَالْمُؤْمِنُونَ وَالْمُؤْمِنَاتُ بَعْضُهُمْ أَوْلِيَاءُ بَعْضٍ ۚ يَأْمُرُونَ بِالْمَعْرُوفِ وَيَنْهَوْنَ عَنِ الْمُنْكَرِ وَيُقِيمُونَ الصَّلَاةَ وَيُؤْتُونَ الزَّكَاةَ وَيُطِيعُونَ اللَّهَ وَرَسُولَهُ ۚ أُولَٰئِكَ سَيَرْحَمُهُمُ اللَّهُ ۗ إِنَّ اللَّهَ عَزِيزٌ حَكِيمٌ)
[Surat At-Tawbah 71]
KAMAR YADDA IDAN WASU KAFIRAI SUKA CI AMANA SUKA WARWARE ALKAWARIN DA KE TSAKANINSU DA MUSULMAI, TOH WANNAN BAI SHAFI KAFIRAN DA BASU JI BA BASU GANI BA, WA'INDA BA YAN GARIN BA KO WA'INDA BASA GOYON BAYAN TA'ADDANCIN BA,TO BALLANTA KUMA ACE HAR YA SHAFI MUSULMAN CIKINSU WANDA SUKE ALHINI AKAN FARUWAN ABIN.
Allah yace bai hana mu yin nagarta da Adalci ba ga kafiran da basa yakar mu kuma basu fidda mu daga gidajenmu ba.
(لَا يَنْهَاكُمُ اللَّهُ عَنِ الَّذِينَ لَمْ يُقَاتِلُوكُمْ فِي الدِّينِ وَلَمْ يُخْرِجُوكُمْ مِنْ دِيَارِكُمْ أَنْ تَبَرُّوهُمْ وَتُقْسِطُوا إِلَيْهِمْ ۚ إِنَّ اللَّهَ يُحِبُّ الْمُقْسِطِينَ)
[Surat Al-Mumtahana 8]
ZAIYI KYAU MUSULMAI SU KARANCI KA'IDOJIN ZAMA DA WA'INDA BA MUSULMAI BA,DA YADDA AKE KULLA ALKAWURA NA ZAMAN LAFIYA DA KAFIRAN AMANA.
To
Kamar su:
الذميون
المستأمنون
المعاهدون
المستوطنون
المحاربون
Rashin fayyace su da kuma sanin hukunce hukuncesu yana sanya mu sau da dama yin kwado da shigewa gaban majibinta lamari cikin abinda huruminsu.
AKA'IDA TA ADDINI INDA AKA HAU TA NAN AKE SAUKA,IDAN SHUWAGABANNIN MUSULMAI SUKA YI ALKAWARIN ZAMAN LAFIYA DA WATA AL'UMMA SAI AL'UMMAR TACI AMANA,TO WA'INNAN SHUGABANIN SUNE ZASU YI HUKUNCI CEWA ALKAWARIN NAN YA WARWARE KO YANA NAN, BAWAI DAIDAI KUN MUTANEN GARI BA WA'INDA BADA SU AKA KULLA BA.
(وَإِمَّا تَخَافَنَّ مِنْ قَوْمٍ خِيَانَةً فَانْبِذْ إِلَيْهِمْ عَلَىٰ سَوَاءٍ ۚ إِنَّ اللَّهَ لَا يُحِبُّ الْخَائِنِينَ)
[Surat Al-Anfal 58]
Mu duba littafin nan mai Kyau domin ganin warwara akan wa'innan masa'il.
كشف الشبهات في مسائل العهد والجهاد.
Ko kuma
أحكام أهل الذمة
Manzon Allah s.a.w ya nuna cewa duk wanda ya kashe kafirin amana bazai shaki kamshin Aljanna ba.
عن عبد الله بن عمرو عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: ((من قتل نفسا معاهدا لم يرح رائحة الجنة، وإن ريحها يوجد من مسيرة أربعين عاما)).صحيح البخاري
Ahar kullum muna jan hankalin jama'a cewa adinga Hakuri ana maida manya- manyan al'amura irin wa'innan zuwa ga malamai da shuwagabanni, domin suyi istinbadi kuma su dau matakin da ya dace,kamar yadda Allah ya umurcemu.
(وَإِذَا جَاءَهُمْ أَمْرٌ مِنَ الْأَمْنِ أَوِ الْخَوْفِ أَذَاعُوا بِهِ ۖ وَلَوْ رَدُّوهُ إِلَى الرَّسُولِ وَإِلَىٰ أُولِي الْأَمْرِ مِنْهُمْ لَعَلِمَهُ الَّذِينَ يَسْتَنْبِطُونَهُ مِنْهُمْ ۗ وَلَوْلَا فَضْلُ اللَّهِ عَلَيْكُمْ وَرَحْمَتُهُ لَاتَّبَعْتُمُ الشَّيْطَانَ إِلَّا قَلِيلًا)
[Surat An-Nisa' 83]
Saboda haka baya dacewa kawai da zarar kafiran wani gari sunyi mana ta'addanci sai mu huce akan kafiran kusa da mu.
Ko kuma da zarar magoya bayan wata kabila sunyi mana ta'addanci sai mu huce akan danginsu na garuruwan mu, wannan kuskure ne babba agaskiya ba haka Shari'ah ta tsara ba.
Allahu ya bamu ikon fahimta da gyarawa ,su Kuma shuwagabanni Allah ya kama hannunsu zuwa yin abinda ya dace Ãmeen thumma Ãmeen
Daga D'an Uwa Ustazh Abu safiyyah Nuruddeen Al'athariy
0 Comments