An saka jama'a Rudani bayan ganin hoton aoyayyar Presido da Sumayya acikin shirin labarina

Ajiyane aka cigaba da daukar shirin labarina zango na kamar yadda director malan Aminu Saira ya bayyana bayan dogon hutun da sukatafi yanzu haka kusan wata 1 kenan da tafiya hutunnasu bayanda labarina zango na biyu yakare.


Acikin Hotunan wajen cigaban daukar shirinne malan Aminu Saira ya wallafa wasu hotuna na Presido dakuma sumayya wanda hotunan ke nuni da soyayya sukesha atsakaninsu dubada har fulawa yake bata hadeda murmushin dake bayyane a fuskarsu.


kamar yadda a social media suka cika da mamaki bayan ganin wayannan hotunan dakuma fahimtar sakonda hotunan ke tattare dasu nasan kuma masu kallon wannan videon kuncika da mamaki dubada a zango na biyu ankama presido kuma sumayya bata sonshi sannan cewa yayi inya fito saiyadau fansa bawai yace soyayya zasuyi da sumayyar ba.


Sannan in baku manta ba akwanakin baya bayanda akayi episode dinda ake kama presido mun bayyana muku cewa wasu fusatattun masoyan presido sunfito sunyi zanga zanga domin afito dashi daga kurkuku yaci gaba da nisha dantar dasu.


Toyanzu dai da'alamu anfito da presido kuma malan Aminu saira yanuna mana cewar presido da Sumayya zasuyi soyayya zata iya yuwama Aurenta yayi, shin menene ra ayinku danganeda wannan kunji dadi kokuwa?


kuyi mana comments a kasa



 

Post a Comment

0 Comments